Hausa Songs

Uk boy – UBAN WANI

Uk boy – UBAN WANI Music Video Mp4 Download
UK Boy is out with another dope banger everyone will like to listen UBAN Wani
HelloHello, helloHello
Tun daga nesa na hangoSuka gani suka labe a bangoTakon su naganoYou know bad boy ai ban shan gwana
Ko da jikina kunneneBabu mai hadani da ‘yan wahalaDa in harka da ‘yan wahala ai gara shinkafa babu miyaI dey jam da babyna ku fada mata badboy ai baya biyaMutanena sun man ranaA duk in da kuke Allah ya biya
Gobe Sunday ai bacci zanyiZuwa dare kamar shayo zanyiGa kaji kuma duk ni zanciIn kiba kuma in tara jiki
Gobe Sunday ai bacci zanyiZuwa dare kamar shayo zanyiGa kaji kuma duk ni zanciIn kiba kuma in tara tumbi
‘Yan bakinciki sai dai su mutu (sai dai su mutu)‘Yan bakinciki sai dai su mutu (sai dai su mutu)
In har ka raina Uban wani, za’a raina ubankaIn har ka lalata ‘yar wani, za’a lalata takaIn har kaci darabon wani, za’a ci da rabonkaIn har ka raina baban wani, za’a raina babanka
When I go I dey thank overBlack bele they do me a gameoverWhen I pass in a Range roverBad bele dey do me a Range rover
Allah rabamu da yan wahala, yan wahala, yan wahalaNi ba ruwana da yan wahala, yan wahala, yan wahalaAllah rabamu da yan wahala
Tun daga nesa na hangoSuka gani suka labe a bangoTakon su naganoYou know bad boy ai ban shan gwanaWakata akwai dandanoYou know mu da Allah muka dogaraDa ba dan Allahu bada tuni suna mana gwalo
Gobe Sunday ai bacci zanyiZuwa dare kamar shayo zanyiGa kaji kuma duk ni zanciIn kiba kuma in tara jiki
Gobe Sunday ai bacci zanyiZuwa dare kamar shayo zanyiGa kaji kuma duk ni zanci
In har ka raina Uban wani, za’a raina ubankaIn har ka lalata ‘yar wani, za’a lalata takaIn har kaci darabon wani, za’a ci da rabonkaIn har ka raina maman wani, za’a raina mamanka
When I go I dey thank overBlack bele they do me a gameoverWhen I pass in a Range roverBad bele dey do me a Range rover
Check Also:  Uk Boy – Alkhairi

Hausabeats

UFO SOLOMON is a Nigerian music and entertainment writer covering trending celebrity news, viral stories, and latest song releases. He focuses on African pop culture and breaking entertainment updates.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button