Umar M Shareef Biography, State of origin, Songs, girlfriend, Wife, Family

Umar M Shareef Biography
Umar M Shareef biography
Umar Muhammad Shareef Wanda aka fi sani da Umar M Shareef (An haife shi a shekara ta alif dari tara da tamanin da takwas miladiyya 8 April 1989) a cikin garin Kaduna. Fitaccen mawakin Hausa ne na soyayya haka nan kuma mai shirya fina finan Hausa kuma jarumi a masana’antar ta Kannywood.
Umar M Shareef, fitaccen mawakin Hausa ne, na soyayya, sannan an san shi a matsayin jarumi a masana’antar Kanywood. Umar M Shareef yana da kyakkyawar alaka da dukkan yan wasan kwaikwayon Hausa na Kanywood musamman Ali Nuhu wanda ya taka muhimmiyar rawa wajen fito da jarumin, sannan ya samu lambar yabo daga bangare daban-daban.
An haifi jarumin a shekarar 1989 a karamar hukumar Igabi ta jihar Kaduna, shahararren mawakin Hausa ne sannan kuma jarumi ne a masana’antar kannywood wanda ya shahara a kasar Najeriya da sauran kasashen afrika. Jarumi kuma mawaki yana da mabiya a kasashe da dama a fadin duniya, Wanda a kullum burinsa bai wuce ya ga ya burgesu ba
Asalin fara wakarsa ta dalilin wata yarinya da yake so amma ya kasa sanar mata har izuwa lokacin da ya yanke shawarar tinkararta amma sai bata fito ba hakan ya sa ya tafi yana rera waka. Jarumin ya jima yana waka amma taurarinsa ya fara haskawa ne a shekara ta 2007 sannan yayi wakoki da dama a bangare daban-daban na soyayya, siyasa, da wakokin biki da suka haɗa da;
- Jinin jikina
- Sareena
- Jirginso
- Ruwan dare
- Hafiz
- Ciwon idanuna
- Arewa
- Ciwon so
- Mariya
- Wazana ba kaina
- Aisha
- Mansoor
- Tsintuwa
Albums/Kundi
Sannan yanzu yayi albums da dama kamar su:
- Farin Jini 2022 Archived 2022-02-12 at the Wayback Machine
- Wakokin Umar M Shareef Guda 10 Na Shekarar 2020 Archived 2022-02-12 at the Wayback Machine
| Sunan Kundi/Album | Shekarar fita | |||
|---|---|---|---|---|
| Bako | 2018 | |||
| Tsintuwa | 2016 | |||
| Masoya | 2016 | |||
| Kalaman bakina | 2017 | |||
| Ni Da Ke | 2018 | Babbar Yarinya | 2017 | |
| Kuyi Hakuri | 2017 |
|Lokaci Yayi || 2024 |} |Fari Jini Ep || 2023 Gidan sarauta
Haɗaka
gyara sashe
Sannan yayi wakoki da mawaka da dama kamarsu;
- Nura M Inuwa
- Lilin Baba
- Abdul D one
- Hamisu Breaker
- Adam A Zango da sauransu.
- Born: April 8, 1989, in Kaduna State, Nigeria (some sources indicate Igabi Local Government Area).
- Background: He grew up in Kaduna and began his journey by studying the Qur’an before pursuing formal education.
- Umar M. Shareef is known as a romantic singer whose career began gaining momentum around 2007.
- His popularity soared with hits like “Masoya” (2017), “Jinin Jikina,” and “Sareena”.
- He has released multiple albums, including Ni Da Ke (2018), Farin Jini (2022), and Lokaci Yayi (2023).
- He has millions of streams on platforms like Boomplay and holds a strong presence in Northern Nigeria’s music scene.
- He made his major acting debut in the 2017 blockbuster film Mansoor, directed by Ali Nuhu.
- He has starred in and produced numerous movies, including Hafeez (2019), Sareena (2019), Tsakaninmu (2021), Aisha (2022), and Nadeeya (2022).
- As the CEO of Shareef Studio, he has contributed significantly to music production in Kannywood films.
- He is married to Maryam (or Aisha) Shareef and is a father.
- He is widely recognized for his close relationships with various award-winning Kannywood actors, often collaborating with them.
- Masoya (2017)
- Ni Da Ke (Album, 2018)
- Jinin Jikina
- Sareena
- Farin Jini (Album, 2022)
- Lokaci Yayi (Album, 2023)













