Umar M Shareef Biography, State of origin, Songs, girlfriend, Wife, Family
Umar M Shareef Biography Umar M Shareef biography Umar Muhammad Shareef Wanda aka fi sani da Umar M Shareef (An haife shi a shekara ta alif dari tara da tamanin da takwas miladiyya 8 April 1989) a cikin garin Kaduna. Fitaccen mawakin Hausa ne na soyayya haka nan kuma mai shirya fina finan Hausa kuma jarumi a masana’antar ta Kannywood. Umar M Shareef, fitaccen…
