Auta waziri – Kalma Rabuwa
Auta waziri – Kalma Rabuwa Music Video Mp4 Download Auta waziri matashin mawaki wanda yayi fice sosai a wajen rera wakoki. Ya fitar bada sabuwa wakar sa mai suna ” ” wadda tabbas abu wakar tayi kyau sosai. Autar waziri yayi waka Farin cikina wadda nasan mata suna jiraye da su saurari wannan wakar. Wakar…
