ALLO Sabuwar Fassarar Sultan Film Factory – Indian Hausa 2025
Muna maraba da ku zuwa wannan shafin yanar gizo da kuka fi sani da Hausabeats, tushen fina-finan Indiya da aka fassara zuwa Hausa. Wannan shafi ya shahara wajen kawo muku sabbin fina-finan fassarar Hausa daga manyan kamfanoni irin su Algaita, Sultan, da sauran su.
A kowace shekara, musamman a wannan sabuwar shekara ta 2024, muna ci gaba da kawo muku sababbin fina-finai masu kayatarwa cikin sauki da inganci. Idan kuna tunanin ta ina zan samu damar saukar da (downloading) sababbin fina-finan India da aka fassara zuwa Hausa, to ku kwantar da hankalinku, kun iso inda ya dace.
Hausabeats ta tanadi sauki da dama domin ku samu fina-finanku ba tare da wata wahala ba. Muna tare da ku domin cika duk wata bukata ta nishadi da fassarar fina-finai cikin harshen Hausa.
Idan kuna amfani da YouTube ko Facebook, tabbas zaku rika jin ana ta yayata cewa zaku iya samun fina-finan India da aka fassara zuwa Hausa kyauta domin saukewa (downloading). Gaskiyar magana kuwa, hakan yana faruwa.
Sai dai ku sani, a nan a shafin Hausabeats, muna da tsari na musamman:
A kowane mako, muna fitar da kayayyakin fina-finai da muka kayyade domin mu samar da su kyauta gare ku ta wannan shafin.
Wannan na daga cikin kokarinmu na tabbatar da cewa ku na samun ingantattun fina-finan da kuka fi so cikin sauki da tsari, ba tare da wata matsala ba.
Domin Sauke, Danna FAST DOWNLOAD 👇👇
Do you find HausaBeats useful? Click here to give us five stars rating!