Indian Hausa Movies BARAWON ZAMANI Sabuwar Fassarar Sultan Film Factory
Indian Hausa Movies BARAWON ZAMANI Sabuwar Fassarar Sultan Film Factory Muna maraba da ku zuwa wannan shafin yanar gizo da kuka fi sani da Hausabeats, tushen fina-finan Indiya da aka fassara zuwa Hausa. Wannan shafi ya shahara wajen kawo muku sabbin fina-finan fassarar Hausa daga manyan kamfanoni irin su Algaita, Sultan, da sauran su. A…
