Sakon Soyayya Na Barka Da Safiya
Sakon Soyayya Na Barka Da Safiya Mun fahimci cewa masoya da dama su kanso su turawa masoyi ko masoyiya su sakon soyayya na barka da safiya masu ratsa zuciya, dan su tabbatar wa juna cewa suna kuanar junansu sossai fiye da yanda ko wanane acikin su ke tinani. Gajerun Sakon Soyayya Na Barka Da Safiya…
