Kalaman Soyayya Na Kwanciya Bacci
Kalaman Soyayya Na Kwanciya Bacci Mun fahimci cewa masoya da dama su kanso su turawa masoyi ko masoyiya su sakon soyayya ko ince kalaman soyayya masu ratsa zuciya kafin su kwanta bacci, dan su tabbatar wa juna cewa suna kuanar junansu sossai fiye da yanda ko wanane acikin su ke tinani. Shiyasa mukayi bincike muka…
