380 Kalaman Yabon Budurwa
380 Kalaman Yabon Budurwa Kalaman soyayya na daga cikin manyan hanyoyin bayyana ƙauna da yabon budurwa cikin salo mai taushi da natsuwa, akwai lokutan da kalma guda daya zata iya sa zuciya ta narke, zuciya ta ji sanyi, har ma soyayya ta ƙara zurfi. Idan kana neman kalamai masu ratsa zuciya, irin waɗanda za su…
