Zafafan Sakonnin Soyayya Masu Ratsa Zuciya
Zafafan Sakonnin Soyayya Masu Ratsa Zuciya Soyayya ita ce harshen da kowa ke fahimta, ba ta buƙatar fassara, ba ta buƙatar koyarwa. Kalmomi kaɗan daga zuciya na iya sanyaya damuwa, ya kan iya kawar da baƙin ciki, kuma su cika zuciya da farin ciki. Wannan tarin sakon soyayya na musamman na rubuta shi ne domin…
