Zafafan Sakonnin Soyayya Masu Ratsa Zuciya

Zafafan Sakonnin Soyayya Masu Ratsa Zuciya

Zafafan Sakonnin Soyayya Masu Ratsa Zuciya Soyayya ita ce harshen da kowa ke fahimta, ba ta buƙatar fassara, ba ta buƙatar koyarwa. Kalmomi kaɗan daga zuciya na iya sanyaya damuwa, ya kan iya kawar da baƙin ciki, kuma su cika zuciya da farin ciki. Wannan tarin sakon soyayya na musamman na rubuta shi ne domin … Read more

Sakon Soyayya Na Barka Da Safiya

Sakon Soyayya Na Barka Safiya

Sakon Soyayya Na Barka Da Safiya Mun fahimci cewa masoya da dama su kanso su turawa masoyi ko masoyiya su sakon soyayya na barka da safiya masu ratsa zuciya, dan su tabbatar wa juna cewa suna kuanar junansu sossai fiye da yanda ko wanane acikin su ke tinani. Gajerun Sakon Soyayya Na Barka Da Safiya … Read more

Kalaman Soyayya Na Kwanciya Bacci

Kalaman Soyayya Na Kwanciya Bacci

Kalaman Soyayya Na Kwanciya Bacci Mun fahimci cewa masoya da dama su kanso su turawa masoyi ko masoyiya su sakon soyayya ko ince kalaman soyayya masu ratsa zuciya kafin su kwanta bacci, dan su tabbatar wa juna cewa suna kuanar junansu sossai fiye da yanda ko wanane acikin su ke tinani. Shiyasa mukayi bincike muka … Read more